Kiran a yi bincike mai zaman kansa a Kamaru by BBC News Hausa   1 year ago

10,044 Views

76 I like   4 I do not like

*Majalisar dinkin duniya ta yi kira da a gudanar da bincike game da laifukan da aka aikata a yankin renon Ingilishi na Kamaru.

*Indonesia ta mika kokon bararta ga kasashen duniya, bayan girgizar kasa da kuma guguwar Tsunami.

*Za mu ji ra'ayoyin 'yan Najeriya a game da bikin ranar samun 'yancin kan kasar.

If you find that any of these links lead to movies that have been removed, let us know in the comments and we’ll swap it out for a new film.

Video Comments